[ { "title": "Ribla", "body": "wannan sunnan wani wuri ne.(Duba: translate_names)" }, { "title": " aka yanke masa hukunci", "body": "\"zartas da yadda zasu horar da shi\" (see UDB)" }, { "title": "an yayyanka su a gabansa", "body": "idannu kwatanci ne na jiki. AT: \"Game da 'ya'yan Zedekiya maza kuwa, an yayyanka su a gabansa (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "ya ƙwaƙule masa idanunsa", "body": "Nebukadnezza ya ƙwaƙule masa idanun Zedekiya . ana iya fassarawa mai karatu ya gane cewa mutane sun taimakawa Nedukadnezzar ta wurin yin wannan (Duba: figs_explicit)" } ]