[
	{
		"title": "sai ku san cewa",
		"body": "\"fahimta\"ku san gaskiya"
	},
	{
		"title": " ba wani sashe na maganar Yahweh,...da zai faɗi ƙasa,",
		"body": "wannanyayi magana game da komai da ke faruwa bisa ga magana da Yahweh ya faɗi  da cewa zai faru, sai ka ce wani abu daya ya fadi ya mutu kuma a kasa AT: \" ba wani sashe na maganar Yahweh...zai faɗi \" ko \" kowane sassahe na maganar Yahweh zai  zo ga wuchewa\" (Duba: figs_metaphor)"
	},
	{
		"title": "domin Yahweh ya yi",
		"body": "wannan maganar Yahweh ya sa a karkashe zuriyar Ahab , kamar shi da kansa ne ya kashe su AT: \"Yahweh ya yi abin da ya fada\" (Duba : figs_metaphor)"
	},
	{
		"title": "har ta kai ga ba wanda ya ragu.",
		"body": "wannan na nufin  cewa duk an kashe su . AT:\" har sai da aka kashe su duka\" ko \"har sai da  dukan su sun mutu (Duba: figs_euphemism)"
	}
]