[ { "title": "Idom ta tayar wa", "body": "\"Idom sun yi tawaye\"" }, { "title": "hannun Yahweh", "body": "Anan kalmar \"hannun\" tana nufin sarrafawa Yahuda, kuma \"Yahuda\" yana nufin\nmusamman ga sarkin Yahuda. AT: \"sarrafawa sarkin Yahuda\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "suka sa sarki bisan su", "body": "\"sun zaɓi sarki su mulkesu\"" }, { "title": "Yehoram ya tsallake shi", "body": "Abin da aka \"tsallake\" za a iya bayyana a sarari. AT: \"Sai Yehoram ya tsallake layin abokan gaba\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Sai ya tashi da duhu ", "body": "\"Sai, da duhu, ya tashi\"" }, { "title": "ya tashi", "body": "A nan kalmar \"shi\" na wakiltar Yehoram da kuma na nufin shi da kansa da hafsoshinsa. AT: \"shi da hafsoshinsa\" (Duba: figs_synecdoche/Synecdoche)" } ]