[ { "title": "littafin dokoki ", "body": "Wataƙila an rubuta waɗannan dokoki a kan littafi. Littafin gungura wani nau'in littafi ne da aka yi da doguwar takarda, papyrus ko fata. " }, { "title": "sun ba da shi ga hannun ma'aikatan ", "body": "Anan \"hannun\" yana wakiltar masu aiki gaba ɗaya. AT: \"an ba shi ga ma'aikatan\" (Duba: figs_synecdoche)" } ]