[ { "title": "Amon", "body": " wadanan sunayen mutane ne.(Duba : translate_names)" }, { "title": "Meshullemet", "body": "wannan sunan na mace ne (Duba: translate_names)" }, { "title": "Jotba", "body": "wannan sunnan birni ne. (Duba : translate_names)" }, { "title": "aikin mugunta a gaban Yahweh", "body": "wannan kalmar \"mugunta\" ana iya fassara shi kamar wannan jumla \" abubuwan ke ...mugu.\"gaban\" Yahweh anan na nufin yadda yake hukumci ko zartas da muhimam abubuwa . fassara wannan kamar yadda ka yi a 3:1 AT: \"abubuwan da Yahweh ya kira su mugunta\" ko \" abubuwanda Yahweh ya na dubban su a matsayin mugunta. (Duba: figs_nominaladj da figs_metaphor)" } ]