[ { "title": "a dai-dai lokacin da shekara ta zagayo", "body": "\"a daidai lokacin daya ne a shekara mai zuwa\"" }, { "title": "bayan yaron ya yi girma", "body": "\"bayan yaron ya fara girma\" ko \"lokacin da yaron ya girma\"" }, { "title": "Kaina, kaina.", "body": "Yaron ya faɗi haka ne saboda kansa ya ji rauni. Ana iya bayyana ma'anar wannan a sarari. AT: \"Kaina na ciwo! Kaina na ciwo!\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "yaron ya zauna a gwiwarta har tsakar rana daga nan sai ya mutu", "body": "Anan ga gwiwar macen tana nufin cinyarta. Ta riƙe ɗanta a cinyarta har ya mutu. AT: \"ta riƙe ta a cinyarta har tsakar rana sannan ya mutu\" (Duba: figs_synecdoche)" } ]