[ { "title": "Muhinmin Bayyani", "body": "cigaba da labarin Amaziya yayi mulki a matsayin sarki Yahuda." }, { "title": "Amma ba a kawar da wuraren yin tsafi a tuddai ba", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mafi aiki , wuraren tuddai matsafa ne ke anfani da su domin sujada . ana iya fadin wannan a sarari . AT: Amma ba a kawar da wuraren yin tsafi a tuddai ba' (duba: figs_activepassive)" }, { "title": "miƙa hadaya da ƙona turare a tuddan tsafi", "body": "wuraren tuddai matsafa ne ke anfani da su domin sujada. ana iya bayyana wannan a sarari. AT: \" hadaya da ƙona turare a tuddan tsafi\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "ya kashe barorin", "body": "Amaziya ya bada umurni wa wasu mutane su kashe barorinsa. AT: \"sai ya sa barorinsa su kashe ma'aikanta. (UDB) (Duba: figs_explicit)" } ]