[ { "title": "Sai ya zamana", "body": "Idan yarenku yana da hanyar da zai nuna alamar sabon ɓangaren labarin, la'akari da amfani da shi anan. " }, { "title": "a shekara ta goma sha takwas", "body": "\"shekara ta 18\" (Duba: translate_ordinal)" }, { "title": "Shafan ... Azaliya ... Mashullam ... Hilkiya", "body": "Waɗannan sunayen mutane ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": "zuwa gidan Yahweh... a cikin haikali", "body": "\"gidan Yahweh da cikin haikali na nufin abu daya" }, { "title": "da aka kawo cikin gidan Yahweh, wanda masu gadin haikali suka tara ", "body": "ana iya fadin wannan a cikin tsari mai aiki . AT: \"masu gadin haikali da suka tara ƙudade a wurin mutane da suka kawo haikalin Yahweh.(Duba: figs_activepassive)" } ]