[ { "title": "muhinmim bayyani", "body": "suka ka kawo sabon sarki Yo'ash daga haikali zuwa gidan sarki " }, { "title": "kwamandojin ɗari ɗari", "body": "wannan na nufin hafsoshi da ke lura lura da masu tsaron sarki, da masu tsaron a fadan sarki. duba yadda zaka fassara wannan a 11:4." }, { "title": "suka ka kawo sarki daga gidan Yahweh suka tafi gidan sarki ", "body": "suka ka kawo sarki daga haikali zuwa gidansa " }, { "title": "sai birnin ya sami kwanciyar hankali ", "body": " birnin ya sami kwanciyar hankali " } ]