[ { "title": "tsakanin Yahweh da sarki da kuma mutane", "body": "yayi alkawali tsakanin sarki da mutanensa" }, { "title": "dukkan mutanen ƙasar", "body": "wannan kari ne don ya nuna cewa mutane dayawa sun lalatar da da haikalin (Duba: figs_hyperbole)" }, { "title": "gidan Ba'al ", "body": "haikalin Ba'al" }, { "title": "Mattan", "body": "wannan sunan wani Firist na miji ne (Duba: translate_names)" } ]