[ { "title": "Ka shirya gidanka", "body": "\"Gida\" kwatanci ne na abin da ke kalkashin ikon Hezekiya. AT: \" ka bada umurni na karshe ga gidan ka da Gwamnantinka\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ka tuna", "body": "wannan hanya ce ta magana , ya roƙi Yahweh ya tuna , AT: \" ka tuna\"(Duba : figs_idiom)" }, { "title": " tafiya", "body": "\"tafiya\" kwatanci ne a gudanar da rayuwa/ (duba: figs_metonymy)" }, { "title": " a gabanka da aminci", "body": "\" (Duba: figs_metaphor)" } ]