[ { "title": "Dukkan bayanai: ", "body": "ƙaramin annabin ya ci gaba da faɗar maganar Yahweh ga Yehu, wanda ya shafe ya zama sarkin Isra'ila." }, { "title": "Zan mayar da gidan Ahab kamar ", "body": "wannan na nufin Allah zai hallaka Ahab da iyalinsa kamar yadda ya hallaka Yerobowam da Ba'asha da iyalinsa. AT: \"zan kawar da gidan Ahab kamar yadda na kawar da\" (Duba: figs_explicit) " }, { "title": "gidan Ahab", "body": "wannan maganar an yi amfani da shi sau uku. kowanne lokaci, kalmar \"gida\" na nufin \"iyali\" na mutumin. AT: \"iyalin\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "Nabat ... Ahija", "body": "waɗannan sunan mazaje ne. fassara sunan \"Nabat\" kamar yadda kayi a 3:1. (Duba: translate_transliterate)" }, { "title": "Karnuka kuma za su ci naman Yezebel ", "body": "wannan na nu" } ]