[ { "title": " yana tunanin", "body": "\"Hezekiya yayi tunani\"" }, { "title": "Ba za a sami salama da zaman lafiya a kwanakina ba?", "body": "Hezekiya yayi wannan tambayar domin mananatawa ne ya san amsan tamabyar \" za a sami salama da zaman lafiya a kwanakina. (See: figs_rquestion)" }, { "title": " ba a rubuce suke cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda ba?", "body": "wannan tambayar na tunatar da mai karatu da cewa wadannan abubuwan a rubuce suke. duba yadda zaka fassara wannan jumlar a cikin 8:22 AT: \"an rubuce suke cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda\" (Duba : figs_rquestion)" } ]