[
	{
		"title": " Marduk-Baladan... Baladan",
		"body": " wannan sunayen sarkin Babila da yayansa maza. (Duba: translate_names)"
	},
	{
		"title": "saurari wasiƙun nan",
		"body": "1) da kyau a bincika wadannan haruffa ko 2) na ji sakon daga wurin sarkin Babila"
	},
	{
		"title": " Babu wani abu...da Hezekiya bai nuãna masu ba.",
		"body": "\"Babu\" da \"kar\"   sun kawar  da juna  don tabatar da raayin da ya tabbata, wannan kari ne da ake amfani da shi don girmamawa. AT: \"Hezekiya ya  nuna mashi komai da komai da ke cikin gidansa da kuma masarautarsa. (Duba: figs_doublenegatives da figs_hyperbole)"
	}
]