[ { "title": "muhinmim bayyani", "body": "cigaba damaganar Yahweh daga bakin annabi Ishaya zuwa sarki Hezekiya game da sannekereb . an yi anfani da layi domin rubuce rubuce a (duba: figs_parallelism)" }, { "title": " tawayenka gãba da ni", "body": "fushinka na gãba da ni" }, { "title": " taƙamarka ta kai kunuwana", "body": "\"kunuwana\" misali ne na sauraro AT: \" domin na saurari kalmomin girman kai \"(Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "zan sa ƙugiya a hancinka, da linzami a bakinka", "body": "\"ƙugiya\" da linzami (domin takumkumi ga jaki) misalai ne domin Ikon Yahweh bisa Sannekereb AT: \" zan bi da kai kamar dabba\"(Duba: figs_metaphor)" } ]