[ { "title": " firistoci da ke ƙarƙashinsa", "body": "da sauran firist wanda yake yi masa hidima" }, { "title": " masu tsaron ƙofa ", "body": "mutanen da ke tsaron kofofin zuwa haikalin" }, { "title": " wa Ba'al...da dukkan taurarin ", "body": "\" don haka mutanen zasu iya amfani da su don bautar ba'al don haka mutane zasu iya amfani da su bauta wa taurarin" }, { "title": "ƙone su... ya kwashe...Ya kuma kawar", "body": "misalai biyun nan na \"Ya\" na nufin Yosiya amma ana iya fassarar saboda mai karatu ya fahimci cewa sauran mutanen , kamar Hilkiya da firistoci da ke ƙarƙashisa ( 23:4) sun taimakawa Yosiya yayi haka (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Kwarin Kidron...Betel", "body": "sunnan wurare. (Duba: translate_names)" }, { "title": " ga Ba'al, da rana da wata da duniyoyi da dukkan taurarin sama", "body": " a matsayin hanyar bauta ga Ba'al, da rana da wata da duniyoyi da dukkan taurarin sama" } ]