[ { "title": "Muhinmin bayani", "body": "cigaba da labarin mulkin sarki Manassa" }, { "title": "da ya yi", "body": "mai yiwuwa ba mannasse ne yayi aikin da kansa , barorinsa suka yi \" AT: \" Mannasssa ya dai dokaci barorinsa su yi\" (Duba : figs_metonymy)" }, { "title": "da zan sa sunana har abada", "body": "in da na ke so mutane su yi mani sujada har abada (UDB) (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "fiye da al'umman da Yahweh ya hallakar a gaban mutanen Isra'ila", "body": "\"al'umma\" a nan na nufin mutane da suka taba zamma a kasar Kan'ana kafin mutanen Isra'ila su iso kasar AT: \" fiye da al'umman da Yahweh ya hallakar a gaban mutanen Isra'ila \" (Duba: figs_metonymy)" } ]