[ { "title": "amma ba su tarar da komai nata ba sai", "body": "\"basu sami komai na jikinsu ba\" za a iya cewa. AT: \"abinda suka tarar na jikinta shine\"" }, { "title": "tafin hannuwanta", "body": "hannun shine na cikin hannu." }, { "title": "Batishbe", "body": "wannan wani ne da ya zo daga Tishbe. duba yadda aka fassara shi a 1:3. (Duba: translate_names)" }, { "title": "angar jikin Yezebel kuma za ta zama kamar ɗan kututture a cikin filaye a ƙasar Yezereyel, domin kada wani ya iya cewa ", "body": "wannan na magana akan yankin jikin Yezebel da aka warwatsar a filin. tunda jikin an yanka shi ba yadda za iya yi ma ta jana'iza. AT: \"jikin Yeze\"" }, { "title": "", "body": "" } ]