[ { "title": "Fushin Yahweh ya yi ƙuna gãba da Isra'ila", "body": "(Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "sai ya ci gaba da bada su ga hannun Hazayel sarkin Aram da kuma ga hannun Ben Hadad ɗan Hazayel", "body": " (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ya yi kira ga Yahweh", "body": "\"ya yi Addu'a ga Yahweh\"" }, { "title": "ya ga danniyar da ake yi wa Isra'ila, yadda sarkin Aram ya ke zaluntarsu", "body": "(Duba: figs_abstractnouns)" } ]