[ { "title": " Ataliya...Yehosheba...Yo'ash ", "body": "(See: translate_names)" }, { "title": " ta ga ɗanta ya mutu,", "body": "\" ta gane cewa ɗanta ya mutu,\"" }, { "title": "sai ta tashi ta kashe duk 'ya'yan gidan sarauta", "body": "Ataliya bata kashe su da kanta ba, AT: \" ta dokaci barorinta da suka dukkan 'ya'yan gidan Ahaziya wanda na iya zama sarki. (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "ta ɗauki Yo'ash ɗan Ahaziya ta ɓoye shi daga cikin 'ya'yan sarki waɗanda aka kashe, tare da mai renonsa; ta sa su a ɗakin kwana. Suka ɓoye shi domin kada Ataliya ta gan shi ta kashe shi.", "body": "ta ɗauki Yo'ash ɗan Ahaziya ta ɓoye shi daga cikin 'ya'yan sarki " }, { "title": "Yana tare da Yahosheba a ɓoye a gidan Yahweh har tsawon shekaru shida, a lokacin da Ataliya ke sarautar ƙasar.", "body": " (Duba: figs_activepassive)" } ]