[ { "title": "Budurwan nan ɗiyar Sihiyona", "body": " \"Budurwan nan ɗiyar \" misali ne na mutanen Yerusalem kamr budurwai kyawawa majiya karfi. AT: kyawawan mutanen Yerusalem \" kalman \" ɗiyar\" wasu marubatan littafi maitsarki na amfani da ita domin nuna halaye na wasu ɓirane (Duba: figs_metaphor da figs_personification)" }, { "title": "Budurwan nan ɗiyar Sihiyona ta rena ka tana kuma yi maka dariyar reni. Ɗiyar Yerusalem na girgiza maka kanta", "body": "wadanan jumlolin sun da bada ma'ana daya (Duba: figs_parallelism)" }, { "title": "Ɗiyar Yerusalem", "body": "\"Ɗiyar\" kwatanci ne na na mutanen Yerusalem . AT: \" mutane mazaunan ɓirnin Yerusalem (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": " girgiza maka kanta.", "body": "wannan misali ne da ke wakiltar Raina girman kai na Asiriyawa . AT: \" kunyatar da ku\"(Duba : figs_metaphor)" } ]