[ { "title": "a shekara ta ashirin ta sarautar sarkin Yowash", "body": "\"a lokacin da Yowash ya yi sarauta shekara ashirin da uku\" " }, { "title": "Meyasa baku gyara komai a cikin haikalin ba? ", "body": "Yowash ya yi wannan tambaya don ya tsauta wa firistoci. AT: \"Da yakamata ku kasance kuna gyaran haikalin!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "ku ba waÉ—anda za su yi gyaran haikalin.", "body": "\"biya ma'aikatan da zasu yi gyare-gyare\"" } ]