[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Mai ba da labari ya ba da labarin abin da sarki Amaziya ya yi bayan an kashe mahaifinsa Sarki Yowash. " }, { "title": "Duk da haka bai kashe 'ya'yan masu kisan ba", "body": "Sarki Amaziya bai umarci barorinsa su kashe 'ya'yan mutanen da suka kashe mahaifinsa ba. Idan kuwa zai sa a kashe su ko da yake, zai umarci barorinsa su yi shi, da ba shi kansa ya yi ba. AT: \"Amma bai gaya wa bayinsa su kashe waÉ—annan 'ya'yan masu kisan\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "Ubanni bai wajaba a kashe su saboda 'ya'yansu ba, ko kuma a kashe 'ya'yan saboda iyayensu ba", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Mutane ba za su kashe ubanni don zunuban yaransu ba, kuma kada su kashe 'yan yaran saboda zunubin iyayensu\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "duk mutumin da ya yi laifi lallai ne a kashe shi ", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"kowane mutum dole ne ya mutu saboda zunubin sa\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "Kwarin Gishiri", "body": "Wannan sunan wani waje ne wanda yake kudu da Tekun Mutu." }, { "title": "Sela ... Yoktil", "body": "Sun sake sunan birnin Sela. Sabuwar suna Yoktil. (Duba: translate_names)" } ]