[ { "title": "kan tuddai ba a rusa su ba", "body": "ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki . AT: ba a rusa kan tuddai ba\" ko \" Azariya bai bar wani ya ya dauƙe kan tuddai ba\"(See: figs_activepassive)" }, { "title": "Yotam, ɗan sarki, ya shugabanci gidan ", "body": "kalman nan \"gidan\" na nufin mutane da ke zaune a cikin fadan sarki. saboda Azariya kuturu ne, ya zama dole ya zauna a kebebiyar gida.sai ɗansa Yotam ya karbi shugabancin fadan" } ]