[ { "title": "ba an rubota su a littafin tarihin sarakunan Yahuda ba?", "body": "ana amfani da da wanna tmbayan domin a tunashe da mai karatu cewa, wadannan a rubuce suke. duba yadda zaka fassara wannan a 8:22 AT: \" a rubuce su ke littafin tarihin sarakunan Yahuda. (See: figs_rquestion)" }, { "title": "Suka yi maƙarƙashiya gãba da Amaziya a Yerusalem", "body": "maƙarƙashiya kule kule ne na siri dominn a cutar da wani mutum ko wani abu. AT: wasu mutanen Yerusalem sun kula maƙarƙashiya gäba da Amaziya" }, { "title": " Lakish", "body": "sunan wani birni a kudancin Yahuda. (Duba: translate_names)" }, { "title": "amma an aiko da maza su bishi har Lakish", "body": "wadanda suka kula maƙirkishiyan sun aika mazaje domin su bi Amaziya zuwa lakish" } ]