[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Wannan shi ne abin da ya faru bayan da Ubangiji ya sa sojojin Aram su yi tunanin sun ji babbar rundunar abokan gaba suna gab da zango. " }, { "title": "da yamma", "body": "Wannan na yamma bayan faɗuwar rana, amma kafin gari ya yi duhu.\n" }, { "title": "ganima", "body": "Wannan na nufin kayan da sojojin da suka ci nasara suke kwashewa daga garin sojojin da aka ci nasara a kansu. Anan yana nufin \"zinaruya, azurfa da kaya." } ]