[ { "title": "Muddin Yahweh na raye, kana kuma raye", "body": "\"Muddin Yahweh na raye, kana kuma raye\" Wannan ya nuna cewa mahaifiyar tana rantsuwa.\nUwar ta gwada tabbacin cewa Yahweh da Elisha suna da rai da tabbacin abin da take faɗi. Wannan wata hanya ce ta cika alkawari. AT: \"Na yi alkawarin cewa\"" }, { "title": "amma yaron bai ji ko ya yi magana ba", "body": "Wannan yana nuna cewa yaron bai da rai. Ana iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayanin a bayyane.AT: \"amma yaron bai nuna wata alama ta rayuwa ba\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": " bai farfaɗo ba", "body": "Anan an mutu ana maganar barci. AT: \"har yanzu ya mutu\" (Duba: figs_euphemism)" } ]