[ { "title": "babu wani Allah a duk duniya sai a Isra'ila", "body": "\"Allah na Isra'ila ne kaɗai Allah mai gaskiya!\" (Duba: figs_doublenegatives)" }, { "title": "Muddin Yahweh wanda nake tsaye a gabansa ", "body": "\"Na dai san yadda Yahweh yake raye, wanda nake tsaye a gabansa.\" Anan Elisha ya gwada tabbacin cewa Yahweh na da rai da tabbacin cewa ba zai sami kowace kyauta daga Na'aman ba. Wannan wata hanya ce ta cika alkawari. AT: \"Na rantse da Yahweh, a gaban wanda na tsaya a wurin, ina yi muku alƙawarin zan kasance\" (Duba: figs_simile) " }, { "title": "wanda nake tsaye a gabansa ", "body": "A nan bautawa Yahweh ana maganarsa a matsayin tsayawa a gabansa. AT: \"wanda na bautawa\" (Duba: figs_metophor)" }, { "title": "ba zan ƙarbɓi komai ba", "body": "Wannan na nufin ba zai ƙarɓi kyautar ba. AT: \"ba zan ƙarɓi wata kyauta ba\" (Duba: figs_explicit)" } ]