[ { "title": "muhinmim bayyani", "body": "cigaba damaganar Yahweh daga bakin annabi Ishaya zuwa sarki Hezekiya game da sannekereb . an yi anfani da layi domin rubuce rubuce a (duba: figs_parallelism)" }, { "title": "ciyawa a rufi ko a fili, da aka Ζ™one kafin ta yi girma", "body": "wannan cigaba ne na missalai domin kwatanta kumamancin Asiriyawa wanda yayi kama da ganye da ke yonkonewa a cikin mawuyancin hali.AT: \"kamar ciyawa kafin ya rika\" ko 2) ciyawa kafin ya girma \"(duba: figs_metaphor)" } ]