[ { "title": "ba an rubuta su ...Yahuda ba?", "body": "Ana amfani da wannan tambayar don ko sanar da masu karatu ko kuma cewa bayanin\ngame da Azariya yana cikin wannan littafin. Hakanan za'a iya bayyana wannan a cikin\ntsari mai aiki. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin 2 Sarakuna 8:23. AT: \"An rubuta su ... Yahuda.\" ko \"zaku iya karanta game da su ... Yahuda.\" (Duba: figs_rquestion da figs_activepassive)" }, { "title": "Azariya ya yi barci tare da kakaninsa.", "body": "Barci yana wakiltar mutuwa. AT: \"Azariya ya mutu kamar yadda kakanninsa suka yi\" ko \"kamar kakanninsa, Azariya ya mutu\" Duba: figs_metaphor da figs_euphemism)" }, { "title": "suka bizne shi tare da kakaninsa", "body": "\"iyalansa su ka bizne shi tare da kakaninsa\"" }, { "title": "a madadinsa", "body": "Kalmomin \"a madadinsa\" yana nufin \"a maimakon sa.\" AT: \"ya zama sarki maimakon Azariya\" (Duba: figs_metaphor)" } ]