[ { "title": "tattara dukkan mutane wuri É—aya", "body": "\"ya kirawo dukkan mutane kuma ya kawo su inda yake\"" }, { "title": "bauta masa ya yawa", "body": "\"bauta masa da yawa fiye da Ahab\"" }, { "title": "Duk wanda bai zo ba za, a kashe shi", "body": "Wannan yana nuna cewa idan basu zo ba za'a kashe su. AT: \"Zamu zartar da duk wanda bai zo ba\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Ku shirya lokaci", "body": "Wannan yana nufin tsarawa da shirya wani lokaci don wani abu. Don haka za su shirya wa Ba'al taro. AT: \"Shirya\" (Duba: figs_idiom)" } ]