[ { "title": "bayin shugabansa", "body": "wannan na sauran ofisoshin da suke bautar sarki Ahab." }, { "title": "Mahaukaci", "body": "\"marar hankali\"" }, { "title": " Kun san irin mutumin da irin abin da ya ke faɗi", "body": "Yehu ya ce shi ƙaramin annabi ne kuma sun san abubuwan da ƙananan annabawa suke faɗi. AT: \"kasan irin abubuwan da ƙananan annabawa su faɗi\" (UDB)" }, { "title": "Faɗa mana", "body": "\"gaya mana abinda yake cewa\"" }, { "title": "ya ce min kaza da kaza", "body": "\"ya yi magana game da wani abu\"" }, { "title": "tuɓe rigarsa ta waje suka sa ta ƙarƙashin Yehu", "body": "wanna al'adar, sa kaya a ƙasa hanya ce ta girmama sarki yadda tafin ƙafarsa ba zai taɓa dattin ƙasa ba. AT: \"cire kayan su na waje suka shimfiɗawa Yehu yayi tafiya akai\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Suka hura kakaki suka ce", "body": "ba dukkan so suka busa kakakin ba. ta iya yiwuwa mutum ɗaya ne ya busa. AT: \"wani ya busa kakaki sai dukka suka ce\" (Duba: figs_synecdoche)" } ]