[ { "title": "Yahuda", "body": "AT: \"mutanen Yahuda\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ya wahalshe su", "body": "\"Yahweh ya hori Isra'ila\"" }, { "title": "ya bada su ga hannun waɗanda za su ɗauki mallakarsu a matakin ganima", "body": "\"Hannun\" magana ne don sarrafa, iko ko izni. AT: \"mika su ga waɗanda suka washe dukiyoyinsu\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "har sai da ya kore su daga gabansa", "body": "\"gabansa\" magana ne don kulawa da kulawa. AT: \"har sai ya kawar da su duka\" ko \"har sai sun daina kasancewa a gabansa\" (Duba: figs_metaphor)" } ]