[ { "title": "ya yi mana ", "body": "\"suna shirin yi mana\" ko \"sun yi yaudarar mu\"" }, { "title": "ɗauke su da rai", "body": "Wannan yana nufin cewa za su kama mutanen ba su kashe su ba. " }, { "title": "dawakai biyar da suka rage a birnin.", "body": "Yawancin dawakan Isra'ilawa sun mutu saboda yunwar. Ana iya bayyana ma'anar wannan a sarari. Fassarar fassara: “dawakai cikin birni da suke da rai” Dawakai da yawa na Isra'ilawa sun mutu saboda yunwa. za a iya cewa. AT: \"dawakan birnin da suka rage da rai\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Su kamar sauran yawan Isra'ila ne da suka ragu", "body": "Mazajen da zasu je sansanin Aremiyawa za sun raba abubuwan dai-dai da sauran da suka rage a birni. Ta yi wu su mutu saboda yunwa, ko kuma Areemiyawa su kashe su." }, { "title": "kuma gani", "body": "za a iya faɗin wannan shi kamar. AT: \"ku gani ko abinda waɗannan kutaren suka faɗa gaskiya ne\" (Duba: figs_explicit)" } ]