[ { "title": "komai zai yi dai-dai", "body": "Matar ta faɗi wannan. ta sani zai zama matsala ga mai gidan ta in ya yi yadda ta roƙa. AT: \"komai zai yi dai-dai in ka yi abinda na roƙa\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Sai ta ɗaura wa jaki sirdi ", "body": "Matar ba ita tasa sirdin a jakin ba, bayinta suka sa mata. AT: \"ta sa bayinta suka sa mata sirdi a jaki\" (Duba: figs_metonymy)" } ]