[ { "title": "Gehazi", "body": "wannan sunan na miji ne. (Duba: translate_names)" }, { "title": " kira wannan Bashumaniya", "body": "\" kira wannan Bashumaniya.\" wannan na nufin matar Shumem da Elesha ya ke zama da ita." }, { "title": "kin sha duk wannan fama domin ki kula da mu", "body": "Maganar \"duk wannan faman\" na nufin abubuwan da matar ta yi wa Eleshe. AT: \"kin nuna mana jinƙai da kula sosai\"" }, { "title": "Me zamu yi maki", "body": "za mu iya cewa. AT: \". Me zamu yi maki\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "ko ma yi magana dominki", "body": "A nan Elesha na tambayar ko tna son ya yi roƙo dominta ga sarki ko shugabanni. wannan ma'ana shine. AT: \"ko ma yi roƙo dominki\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "Ina zama a cikin mutanena", "body": "Matar tana nufin cewa bata da buƙata tana da abubuwan da take buƙata saboda iyalinta suna lura da ita, AT: \"iyali na ne zaye dani domin suna lura da ni, bani da buƙatar komai.\" (Duba: figs_explicit)" } ]