[ { "title": "sai ku san cewa", "body": "\"fahimta\" ko \"zama sane da gaskiyar cewa\" " }, { "title": "ba wani sashe na maganar Yahweh ... da zai faɗi ƙasa", "body": "wannanyayi magana game da komai da ke faruwa bisa ga magana da Yahweh ya faɗi da cewa zai faru, sai ka ce wani abu daya ya fadi ya mutu kuma a kasa AT: \" ba wani sashe na maganar Yahweh...zai faɗi \" ko \" kowane sassahe na maganar Yahweh zai zo ga wuchewa\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "domin Yahweh ya yi", "body": "wannan maganar Yahweh ya sa a karkashe zuriyar Ahab , kamar shi da kansa ne ya kashe su AT: \"Yahweh ya yi abin da ya fada\" (Duba : figs_metaphor)" }, { "title": "har ta kai ga ba wanda ya ragu.", "body": "wannan na nufin cewa duk an kashe su . AT:\" har sai da aka kashe su duka\" ko \"har sai da dukan su sun mutu (Duba: figs_euphemism)" } ]