[ { "title": "da dukkan mazaunan Yahuda da Yerusalem ", "body": "Wannan janar ne. AT: \"da yawa wasu mutane\" wannan asalin ne (Duba: figs_hyperbole)" }, { "title": "daga ƙanƙani zuwa babba", "body": "Wannan magana kai ya hada da kowa a tsakanin. AT: \"daga ƙarami mai mahimmanci zuwa mafi mahimmanci\" (Duba: figs_merism)" }, { "title": "Sai ya karanta dukkan a kunnuwansu", "body": "\"Sai sarki ya karanta da babbar murya domin su ji\" " }, { "title": "da aka samu ", "body": "A cikin 2 Sarakuna 22: 8 ya faɗi cewa Hilkiya ya sami littafin. Ana iya fassara wannan cikin tsari mai aiki. AT: \"da Hilkiya ya samu\" ko \"abin da suka samu\" (Duba: figs_activepassive)" } ]