[ { "title": "Muhimmin Bayani:", "body": "Ishaya a nan yana magana ne da sarki Hezekiya. (Duba: figs_parallelism)" }, { "title": "girma a jeji", "body": "\"yayi girma ba tare da an dasa shi ba\" " }, { "title": "Ragowar gidan Yahuda da suka rayu za su sake yin saiwa su yi ", "body": "Wannan kwatancin yana kwatanta maido da ragowar zuwa tsiro waɗanda ke ɗauka\nkuma suna haifar da sakamako. AT: \"Mutanen Yahuda waɗanda suka dawwama za su komar da rayuwarsu da wadatarsu\" ko \"Mutanen da suka ragu a cikin Yahuda za su yi arziki su sami yara da yawa\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Himmar Yahweh mai runduna za ta yi haka.", "body": "\"Babban karfi na Yahweh zai sa hakan ta kasance\" " } ]