[ { "title": "bai ƙyale zunubin Yerobowom ɗan Nebat", "body": "wannan na magane ne game da zunuban Yehu wand ya zo daya da na Yerobowom, sai ka ce Yerobowom wuri ne da Yehu yake zaune AT: bai ƙyale zunubin Yerobowomɗan Nebat yayi ba. (UDB) (duba: figs_metaphor)" }, { "title": "Nebat", "body": "a fassara sunann wannan mutumin kamar yadda yake a 3:1. (Duba: translate_names)" }, { "title": " Isra'ila ta yi zunubi ", "body": " Isra'ila Annan na nufinmutane da ke zama a wurin AT: \"zunubin mutanen Isra'ila\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ka yi abin da", "body": "\"ka yi abin\" ko \"aiwatar\"" }, { "title": "abin da ke dai dai a idona", "body": "Ido kwatanci ne na gani wanda yana wakiltar tunani da hukumci. AT : abin da ya zartas ya zama daidai\" ko abin ke daidai\" (Duba: figs_metaphor)" } ]