[ { "title": "Muhinmin Bayyani", "body": "mai bada labarin yayi magana akan abubuwan da Amaziya yayi bayan da aka kashe mahaifinsa sarki" }, { "title": "Duk da haka bai kashe 'ya'yan masu kisan ba", "body": " sarki Amaziya bai sa barorinsa su kashe ya'yan wadanda suka kashe mahaifinsa . AT: \"Duk da haka bai sa barorinsa su kashe 'ya'yan masu kisan (UDB) (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "Ubanni bai wajaba a kashe su saboda ''ya'yansu ba, ko kuma a kashe 'ya'yan saboda iyayensu ba", "body": "ana iya bayyana wannan a tsari mafi aiki. AT: \"Ubanni bai wajaba a kashe su saboda ''ya'yansu ba, ko kuma a kashe 'ya'yan saboda iyayensu ba\" (duba: figs_activepassive)" }, { "title": "duk mutumin da ya yi laifi lallai ne a kashe shi ", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. duk mutumin da ya yi laifi lallai ne a kashe shi (Duba: figs_activepassive)" } ]