[ { "title": "'ya'yan annabawa", "body": "wannan ba ya na nufin 'ya'yansu na cikinsu ba, amma, suma ƙungiyar annabawa ne. Duba yadda aka fassara wannan a 2:3. AT: \"annabawa\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "maigina, baranka", "body": "\"mai gidana wanda bawanka ne\"" }, { "title": "mai bins bashi", "body": "mutum wanda ya ara wa mutane kuɗi" }, { "title": "baiwarka ba ta da komai", "body": "Matar na nufin kanta a matsayin baiwar Elesha, domin girmamawa." }, { "title": " ba ta da komai a cikin gida, sai 'yar tukunya ɗaya ta mai", "body": "abinda take da shi mai muhimmanci shi ne ɗan tulun mai. (Duba: figs_hyperbole)" } ]