[ { "title": "ginshiƙan tagulla da ke gidan Yahweh ... Kaldiyawa", "body": "\"Wannan shi ne abin da ya faru da ginshiƙan tagulla ... gidan Yahweh: Kaldiyawa\" " }, { "title": "sun ragargaza su", "body": "\"gutsuttsura su\" ko \"gasa su cikin kananan guda\"" }, { "title": "waɗanda firistoci ke aiki da su a haikali", "body": "\"waɗanda firistoci suka yi amfani da shi a cikin haikalin\" " }, { "title": "Tukwanen da ake amfani da su domin cire tokar ", "body": "Wataƙila kuna buƙatar bayyana abin da toka ake magana akan. AT: \"tukwane da aka yi amfani da su don cire toka daga bagadin\" (Duba: figs_explicit)" } ]