[
	{
		"title": "Ku yi amana da ni ku kuma zo gare ni",
		"body": "\"Ku fito daga cikin birni ku mika wuya gareni\" ko \"Ku yi yarjejeniya da ni in yi salama, ku fito daga cikin birni zuwa wurina\""
	},
	{
		"title": "Sa'an nan kowannen ku zai ci daga tasa kuringar inabi da itacen ɓaurensa ya kuma sha daga cikin randarsa.",
		"body": "Wadannan hanyoyin abinci da ruwa sune kalmomin tsaro da yalwa. Wannan ma hanya ce\nta gama gari da aka bayyana wannan ra'ayin. (Duba: figs_metaphor da figs_idiom)"
	}
]