[ { "title": "A shekara ta talatin da bakwai na Yowash sarkin Yahuda", "body": "\"Bayan Yowash ya yi mulkin Yahuza kusan shekara 37\" (Duba: translate_numbers)" }, { "title": "mulkin Yehoash ɗan Yehoahaz ya fara kan Isra'ila a Samariya", "body": "\"Yehowash ɗan Yehoahaz ya ci sarautar Isra'ila a Samariya\" " }, { "title": "Yehowash", "body": "Wannan sarki ne a Isra'ila wanda mahaifinsa shi ne Yehoahaz. (Duba: translate_names)" }, { "title": "Ya yi abin mugunta a fuskar Yahweh", "body": "Anan “fuskar” yana wakiltar tunanin Allah ne. AT: \"Ya aikata abubuwan da Yahweh ya ɗauke su mugunta ne” (Duba : figs_metaphor)" }, { "title": "ta yadda ya sa Isra'ila ta yi zunubi", "body": "\"wannan Yerobowam ya sa Isra'ila su yi zunubi\"" } ]