diff --git a/05/13.txt b/05/13.txt index ef2df5f..67800b3 100644 --- a/05/13.txt +++ b/05/13.txt @@ -1,11 +1,11 @@ [ { "title": "Babana", - "body": "barorin suna gimama Na'aman da suke kiran shin \"babana\" ko \"Sir\"" + "body": "Barorin sun nuna girmamawa ga Na'aman ta wurin kiransa \"uba na\". " }, { "title": "ashe ba za ka yi ba?", - "body": "Bayin sun amfani da wannan tambayar su tsautawa Na'aman. AT: \"da kam yanzu ka yi shi\" (Duba: figs_rquestion)" + "body": "Bawan ya yi amfani da wannan tambayar don tsauta wa Na'aman a hankali. AT: \"babu shakka da kun aikata shi!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Amma me yafi wannan",