diff --git a/05/26.txt b/05/26.txt index 6f284dd..0e2f195 100644 --- a/05/26.txt +++ b/05/26.txt @@ -5,11 +5,11 @@ }, { "title": "ko wannan ne lokacin karɓar kuɗi ... bawarori mata", - "body": "Elesha ya yi amfani da wannan tambayar ya jaddada cewa wannan ba lokacin karɓar kyautai bane. za a iya sashi a matsayin sanarwa. AT: \"wannan ba lokacin ƙarɓar kuɗi bane ... bawarori mace\" (Duba: figs_rquestion)" + "body": "Elisha yayi amfani da wannan tambayar don nuna cewa wannan ba lokacin ba da kyaututtuka bane. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Wannan ba lokacin karɓar kuɗi ba ne ... barori mata.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "kuturtar Na'aman za ta koma kanka da kuma zuriyarka", - "body": "Wannan na magana ga Gehazi da zuriyarsa za su sami kuturta kamar an ɗauko ta Na'aman ne an ɗora ma Gehazi. AT: \"\"kai da zuriyarka zaku sami kuturta, kamar yadda Na'aman ya ke da kuturta\"" + "body": "Wannan ya yi maganar Gehazi da zuriyarsa yana samun kuturta kamar an cire kuturta daga Na'aman kuma aka ba Gehazi. AT: \"Kai da zuriyarka za su sami kuturta, kamar yadda Na'aman ya kamu da kuturta\" " }, { "title": "Gehazi ya fita daga gabansa",