Fri Aug 28 2020 16:42:21 GMT+0100 (W. Central Africa Standard Time)

This commit is contained in:
tsDesktop 2020-08-28 16:42:22 +01:00
parent c799ad1fff
commit 86030b18ca
1 changed files with 6 additions and 6 deletions

View File

@ -1,15 +1,15 @@
[ [
{ {
"title": "Ko babu wani annabin Yahweh ne, da zamu tambayi Yahweh ta wurinsa?", "title": "Ko babu wani annabin Yahweh ne, da zamu tambayi Yahweh ta wurinsa?",
"body": "Yehoshafat ya yi amfani da tambayar don nuna cewa ya tabbata cewa akwai annabi a can da kuma gano inda yake. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Tabbas akwai wani annabin Yahweh a nan! Ku faɗa mini inda ya dace, saboda haka za mu iya neman Yahweh ta wurinsa.\" (Duba: : figs_rquestion)" "body": "Yehoshafat ya yi amfani da tambayar don nuna cewa ya tabbata cewa akwai annabi a can da kuma gano inda yake. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Tabbas akwai wani annabin Yahweh a nan! Ku faɗa mini inda ya dace, saboda haka za mu iya neman Yahweh ta wurinsa.\" (Duba: figs_rquestion)"
}, },
{ {
"title": "Shafat", "title": "Shafat",
"body": "Wannan sunan mazaje ne. (Duba: translate_names)" "body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)"
}, },
{ {
"title": "shi ne ya zuba ruwa a hannun Iliya", "title": "shi ne ya zuba ruwa a hannun Iliya",
"body": "Wannan maanar yana nufin cewa shi mataimakan Iliya ne. Bayanin “zuba ruwa\na hannu” kwatankwacin ɗaya daga cikin hanyoyin da ya bauta wa Iliya. Watau\nfassara: \"wanda ya kasance mataimaki ga Iliya\" (Duba: Wannan habaici ne cewa shi maitaimakon Iliya n. maganar \"zuba ruwa ahannunsa\" yana yi ne na nuna wata hanya da ya bautawa Iliya. AT: \"si maitaimakon Iliya ne\" (Duba: figs_idiom)" "body": "Wannan maanar yana nufin cewa shi mataimakan Iliya ne. Bayanin “zuba ruwa\na hannu” kwatankwacin ɗaya daga cikin hanyoyin da ya bauta wa Iliya. AT: \"wanda ya kasance mataimaki ga Iliya\" (Duba: figs_idiom)"
}, },
{ {
"title": "Maganar Yahweh na tare da shi", "title": "Maganar Yahweh na tare da shi",