diff --git a/14/28.txt b/14/28.txt index 03901ec..49f5cad 100644 --- a/14/28.txt +++ b/14/28.txt @@ -1,7 +1,7 @@ [ { "title": "Ba an rubuta su a littafin abubuwan da suka faru da sarakunan Isra'ila ba?", - "body": "ana amfani da wannan tambayr domin a tunatar da mai karatu game da ayukan Yehoahaz da aka rubuta su a wani littafi. ana iya fassara kamar yadda yake a 1:17. AT :\" an rubuta su a littafin abubuwan da suka faru da sarakunan Isra'ila\" (Duba: figs_rquestion)" + "body": "Ana amfani da wannan tambaya don tunatar da mai karatu cewa ayyukan Yerobowam ya rubuta a cikin wani littafi. Duba yadda aka fassara wannan magana a cikin 2 Sarakuna 1:18. AT: \"An rubuta su a littafin al'amuran sarakunan Isra'ila.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Yerobowam ya kwanta da kakaninsa, tare da sarakunan Isra'ila,",