diff --git a/03/09.txt b/03/09.txt index 5ad60b5..88f31ac 100644 --- a/03/09.txt +++ b/03/09.txt @@ -17,10 +17,10 @@ }, { "title": " Me kenan? ko Yahweh ya tattaro sarakuna guda uku ya bashe su a hannun Mowab ne?''", - "body": "an yi amfani da tambayar da ba ta da amsa domin a nanata tsanani da bantsoro na yanayin da suka tsinci kansu. AT: \"kamar Yahweh zai bar dukkanmu uku mu hallaka a hannun Mowab!\" (Duba: figs_rquestion) " + "body": "Sarki yayi amfani da wannan tambayar don jaddada yadda mummnan yanayin su yake. Za a iya wannan a matsayin sanarwa. AT: \"Shi ya duba kamar Yahweh zai ba da damar Mowab ya kama dukkan uku na mu\" (Duba: figs_rquestion) " }, { - "title": " bashe su a hannun Mowab ne", - "body": "A nan \"Mowab\" na nufin sojojin sa. \"hannun Mowab\" na nufin ikon Mowab. AT: \"ya bashe mu a hannun Mowab\" ko \"sojojin Mowab za su ci nasara akan mu\" (Duba: figs_synecdoche da figs_metonymy)" + "title": "bashe su a hannun Mowab ne", + "body": "A nan \"Mowab\" na nufin sojojin sa. Kuma \"hannun Mowab\" na nufin ikon Mowab. AT: \"ya bashe mu a hannun Mowab\" ko \"sojojin Mowab za su ci nasara akan mu\" (Duba: figs_synecdoche da figs_metonymy)" } ] \ No newline at end of file